<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Dare ya yi, Baitalahmi, mutane sai barci,
 Sai makiyaya can daji, suna lura da tumaki
 Sai mala'ika ya zo, sai mala'ika ya zo.

[V2]
 2) Kada ku ji tsoro, ga shi, na kawo labari
 Gama yau cikin Baitalahmi an haifa maku Maceci,
 Ɗan jariri ne shi, ɗan jariri ne shi.

[V3]
 3) Nan da nan, daga can, runduna na sama
 Suna yabon Maɗaukaki, suna murna da farin ciki
 Yau Mai Ceto ya zo, ya Mai Ceto ya zo.</lyrics>
<title>Dare Ya Yi, Baitalahmi LW401</title>
<hymn_number>401</hymn_number>
</song>